geu daen nuh mu dang yeon han du. oonuel nae gae ah bu ull muyt nae yo. . nan geu jeo jal jin nae da het jo. geu daen jeong mal nal nuhmoo moryujo. . geu dae upshido nae ga genchan nuell gut gat na you.
Intro. Yabo yabo eyeh daukaka ga Allah uba. Usaku usaku usaku usaku Ada. . Verse. Yabo ne na kawo ya ubangiji na ka karbi yabo na. Yabo ne na kawo ya ubangiji na ka karbi yabo na.
Intro. Mayaudari ni na Yesu. Zuciyata baza ta yaudaru ba. Alherinsa a gareni sun fi gaban misali. Shi ya sa zan ya be shi. . Verse 1. Wanene ke yaudarar mu oh masu bi.
Intro. Dadi na. Shine Yesu. Dadi na. . Verse 1. Uba alherin ka gareni a yau sun fi gaban misali. Yesu ni na mika ma godiya ta ayau domin kaunar ka. To me ya maida ni dacecce ayau gaban kursiyin ka.
Chorus. mingə yo uya ya ninyi nə thlakəu. mi ya uya ya ninyi nə Ada. mingə yo uya ya nənghə Ada Yesu. thlakda janya. . Verse 1. Thlakda janya. Kukkuya da chinda da.
Verse 1. Idan mahaifin ka ya kwabe ka akan shaye shaye. Kada ka kai shi kad ka kai shi a gidan aure. Idan jatumar ki ta kwabe ki akan yawon banza. Kada ki kai shi kad ki kai shi a gidan aure.